Usama El Azzouzi
From Wikipedia, the free encyclopedia
Usama El Azzouzi ( Larabci: أسامة العزوزي ; an haife shi a ranar 29 ga watan May shekara ta 2001) ƙwararren ɗan ƙwallon ƙafa ne wanda ke taka leda a matsayin mai tsaron gida don ƙungiyar Seria A Bologna . An haife shi a Netherlands, yana taka leda a tawagar kasar Morocco .
Quick Facts Rayuwa, Haihuwa ...
![]() | |||||||||||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
![]() | |||||||||||||||||||||||||||
Rayuwa | |||||||||||||||||||||||||||
Haihuwa |
Veenendaal (en) ![]() | ||||||||||||||||||||||||||
ƙasa |
Kingdom of the Netherlands (en) ![]() Moroko | ||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||||||
Tsayi | 189 cm |
Kulle