Wakilan Majalisar Tarayyar Najeriya daga Yobe
From Wikipedia, the free encyclopedia
Tawagar majalisar dokokin Najeriya daga Yobe ta ƙunshi Sanatoci uku masu wakiltar Yobe ta Arewa, Yobe ta Kudu, Yobe Gabas da kuma wakilai shida masu wakiltar Gulani / Gujba / Damaturu / Tarmuwa, Bursari / Geidam / Yunusari, Fika / Fune, Nangere / Potiskum, Bade / Jakusko, da kuma Yusufari / Nguru / Machina / Karasuwa . Mazabu sun dogara ne akan iyakokin kananan hukumomi .
Quick Facts Bayanai, Ƙasa ...
![]() | |
---|---|
Nigerian National Assembly delegation (en) ![]() | |
Bayanai | |
Ƙasa | Najeriya |
Kulle