Washington (jiha)
From Wikipedia, the free encyclopedia
Washington jiha ce daga jihohin ƙasar Tarayyar Amurka, a Arewa maso Yammacin ƙasar. Jihar Tarayyar Amurka ne daga shekara ta 1889. Babban birnin jihar Washington, Olympia ne. Jihar Washington yana da yawan fili kimanin kilomita murabba’i 184,827, da yawan jama'a 7,535,591. Gwamnan jihar Washington Jay Inslee ne, daga zaben gwmanan a shekara ta 2012.
Quick Facts Kirari, Official symbol (en) ...
Washington | |||||
---|---|---|---|---|---|
State of Washington (en) | |||||
|
|||||
| |||||
| |||||
Kirari |
«by and by» «Alki» | ||||
Official symbol (en) | Washington state tartan (en) | ||||
Inkiya | The Evergreen State | ||||
Suna saboda | George Washington | ||||
Wuri | |||||
| |||||
Ƴantacciyar ƙasa | Tarayyar Amurka | ||||
Babban birni | Olympia (en) | ||||
Yawan mutane | |||||
Faɗi | 7,705,281 (2020) | ||||
• Yawan mutane | 41.69 mazaunan/km² | ||||
Home (en) | 2,905,822 (2020) | ||||
Harshen gwamnati | no value | ||||
Labarin ƙasa | |||||
Bangare na | contiguous United States (en) | ||||
Yawan fili | 184,827 km² | ||||
• Ruwa | 6.79 % | ||||
Wuri a ina ko kusa da wace teku | Pacific Ocean, Columbia River (en) , Strait of Georgia (en) , Haro Strait (en) da Strait of Juan de Fuca (en) | ||||
Altitude (en) | 520 m | ||||
Wuri mafi tsayi | Mount Rainier (en) (4,392 m) | ||||
Wuri mafi ƙasa | Pacific Ocean | ||||
Sun raba iyaka da | |||||
Bayanan tarihi | |||||
Mabiyi | Washington Territory (en) | ||||
Ƙirƙira | 11 Nuwamba, 1889 | ||||
Tsarin Siyasa | |||||
Majalisar zartarwa | Government of Washington (en) | ||||
Gangar majalisa | Washington State Legislature (en) | ||||
• Governor of Washington (en) | Jay Inslee (en) (16 ga Janairu, 2013) | ||||
Majalisar shariar ƙoli | Washington Supreme Court (en) | ||||
Bayanan Tuntuɓa | |||||
Kasancewa a yanki na lokaci |
| ||||
Lamba ta ISO 3166-2 | US-WA | ||||
GNIS Feature ID (en) | 1779804 | ||||
Wasu abun | |||||
| |||||
Yanar gizo | wa.gov |
Kulle