Yanayin ƙasa na Cape Verde
From Wikipedia, the free encyclopedia
Cape Verde (a hukumance, Jamhuriyar Cabo Verde) rukuni ne na tsibirai na Atlantic waɗanda ke da gida ga al'ummomi daban-daban na shuke-shuke, tsuntsaye, da dabbobi masu rarrafe. Tsibirin sun zama yankin gandun daji na musamman na tsibirin Cape Verde, a cewar Asusun Kula da namun daji ya Duniya.
Quick Facts Bayanai, Ƙaramin ɓangare na ...
Yanayin ƙasa na Cape Verde | |
---|---|
geography of geographic location (en) | |
Bayanai | |
Ƙaramin ɓangare na | geography of Africa (en) |
Ƙasa | Cabo Verde |
Rukunin da yake danganta | Category:Cape Verde geography-related lists (en) da Category:Lists of landforms of Cape Verde (en) |
Facet of (en) | Cabo Verde |
Kulle