Yankin Niger Coast Protectorate
From Wikipedia, the free encyclopedia
Yankin Gabar Tekun Neja na Mallakar Turai (Niger Coast Protectorate) ta kasance wata yankin na mulkin mallakar Birtaniyya dake yankin Oil Rivers (Neja Delta) na Najeriya a yau, wanda aka kafa shi a matsayin Oil Rivers Protectorate a 1884 kuma an tabbatar da ita a taron Berlin na shekara daya bayan kafa ta. An sake masa suna a ranar 12 ga watan Mayun 1893, kuma an haɗa shi da yankunan da aka yi haya na kamfanin Royal Niger Company a ranar 1 ga watan Janairun 1900 don kafa yankin Kudancin Najeriya.
![Thumb image](http://upload.wikimedia.org/wikipedia/commons/thumb/b/b8/Niger_Coast_Scott_44.jpg/140px-Niger_Coast_Scott_44.jpg)
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
Quick Facts Bayanai, Farawa ...
![]() | |
---|---|
British protectorate (en) ![]() | |
Bayanai | |
Farawa | 1891 |
Take |
God Save the King (en) ![]() |
Ƙasa | United Kingdom of Great Britain and Ireland |
Wanda ya biyo bayanshi | Yankin Kudancin Najeriya |
Dissolved, abolished or demolished date (en) ![]() | 1 ga Janairu, 1900 |
Kulle