Yeshayahu Gavish
From Wikipedia, the free encyclopedia
Yeshayahu "Shaike" Gavish ( Hebrew: ישעיהו גביש ; An haife shi ne a watan Agusta 25 shekarar 1925) Babban Hafsan Tsaron Isra'ila ne mai ritaya wanda aka sani da jagorantar sojojin IDF a gaban tsibirin Sinai a lokacin yakin kwanaki shida .
Quick Facts Rayuwa, Haihuwa ...
Yeshayahu Gavish | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Tel Abib, 25 ga Augusta, 1925 (98 shekaru) |
ƙasa | Isra'ila |
Sana'a | |
Sana'a | soja da hafsa |
Aikin soja | |
Fannin soja | Israel Defense Forces (en) |
Digiri | Janar |
Ya faɗaci |
Yakin Falasdinu na 1948 Suez Crisis (en) Six-Day War (en) War of Attrition (en) Yom Kippur War (en) |
Kulle