Ɗan wasan ƙwallon ƙafa

From Wikipedia, the free encyclopedia

Ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Remove ads

dan wasan kwallon kafa: Yana nufin mutum mai lasisin buga kwallo a fadin duniya ko kuma a farfajiyar yankin da yake bugawa, ko kuma mutumin da yake bugawa domin samun lasisin zama dan kwallo, dan kwallo na da matukar zimma ta yadda ya kasance mai atisayi tukuru domin ganin cewa ya samu rashin gajiyan buga kwallon. 'Yan kwallo kuma sun karkasu gida daban-daban a cikin fili yayin buga kwallo kamar haka.

  • Thumb
    Mai tsaron raga
    Thumb
    Ƙungiyar piers
    Mai tsaran gida(G.K)
  • Mai kare gida(D.F)
  • Mai sarrafa tsakiya(M.D.F)
  • Mai kai hari (C.F)
Quick facts Bayanai, Ƙaramin ɓangare na ...
Fayil:Brazil alif dari Tara da Saba,in 1970.JPG
Kungiyar yan wassan kwallon kafah na brazil
Thumb
dan wasan kwallo kafa
Thumb
Hoton 'yan wasa suna wasa a fili

Kowanne dan kwallo a filin kwallo na tsayawa ne tsayin daka domin ganin cewa ya aikata aikin shi domin samar da kuma ingantacciyar nasara ga ilahirin tawagar tasu.[1]

Remove ads

Hotuna

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.

Manazarta

Loading related searches...

Wikiwand - on

Seamless Wikipedia browsing. On steroids.

Remove ads