Sallama

From Wikipedia, the free encyclopedia

Sallama
Remove ads

.Sallama (Larabci: سلامة; Hebrew: סלאמה) ƙauyen Badawiyya ne a arewacin Isra'ila. Tana cikin Galili kusa da rafin Tzalmon, tana ƙarƙashin ikon Majalisar Yankin Misgav. A cikin shekarar 2022 yawanta ya kai 3,552. Jihar ta amince da kauyen a shekarar 1976

    Thumb
    garin sallama

    Tarihi

    Manazarta

    Loading related searches...

    Wikiwand - on

    Seamless Wikipedia browsing. On steroids.

    Remove ads