Assam

From Wikipedia, the free encyclopedia

Assam
Remove ads

Assam jiha ce, da ke a Arewa maso Gabashin ƙasar Indiya. Tana da yawan fili kimanin kilomita arabba’i 78,438 da yawan jama’a 31,169,272 (in ji ƙidayar shekarar 2011). Jihar tarayyar Indiya ce daga shekara ta 1228. Babban birnin jihar Dispur ne. Birnin mafi girman jihar Guwahati ne. shi ne gwamnan jihar. Jihar Assam tana da iyaka da jihohin shida (Arunachal Pradesh a Arewa, Nagaland da Manipur a Gabas, Meghalaya, Tripura da Mizoram a Kudu, Bengal ta Yamma a Yamma) da ƙasashen biyu (Bhutan a Arewa, Bangladesh a Kudu).

Quick facts Suna saboda, Wuri ...
Thumb
Taswirar yankunan jihar Assam.
Remove ads

Hotuna

Remove ads

Manazarta

Loading related searches...

Wikiwand - on

Seamless Wikipedia browsing. On steroids.

Remove ads