Assin

kabila a Ghana From Wikipedia, the free encyclopedia

Remove ads

Assin (wanda aka fi sani da Asin da Asen) ƙabila ne na ƴan Akan da ke zaune a Ghana. Mutanen Assin suna zama mafi yawa a yankin tsakiyar Ghana. Babban birnin gundumar Assin shine Assin Foso.[1]

Quick Facts Jimlar yawan jama'a, Yankuna masu yawan jama'a ...
Remove ads

YankiMutanen Assin suna zama mafi yawa a yankin tsakiyar Ghana.[2] Babban birnin gundumar Assin shine Assin Foso.

Akwai yankuna biyu na mutanen Assin. Assin Apemanim (ko Apimenem) suna zaune a gabashin babbar hanyar Cape Coast-Kumasi, tare da Assin Manso a matsayin babban birninsu. Assin Attendansu (ko Atandanso) suna zaune a yammacin babbar hanya, tare da Nyankumasi a matsayin babban birninsu.[3]

A cikin 1995, an kiyasta yawansu ya kai 135,000.[4]

Akwai yankuna biyu na mutanen Assin. Assin Apemanim (ko Apimenem) suna zaune a gabas da babbar hanyar Cape Coast-Kumasi, tare da Manso a matsayin babban birninsu. Assin Attendansu (ko Atandanso) suna zaune a yammacin babbar hanya, tare da Nyankumasi a matsayin babban birninsu.

Yawa

A shekarar 1995, an kiyasta yawansu ya kai 135,000.

Manazarta

Loading related searches...

Wikiwand - on

Seamless Wikipedia browsing. On steroids.

Remove ads