Attallah Shabazz
From Wikipedia, the free encyclopedia
Remove ads
Attallah Shabazz (An haife ta a watan November 16,a shekara ta 1958) itace babbar yarinyar Malcolm X da matarsa Betty Shabazz. Ita jarumar film ce, mawallafiya, ambasada, kuma maganganun Karin karfin gwiwa.


Remove ads
Wikiwand - on
Seamless Wikipedia browsing. On steroids.
Remove ads