Austin

From Wikipedia, the free encyclopedia

Austin
Remove ads

Austin (lafazi: /astin/) birni ce, da ke a jihar Texas, a ƙasar Tarayyar Amurka. Bisa ga ƙidayar jama'a a shekarar 2016, jimilar mutane 947,890 (dubu dari tara da arba'in da bakwai da dari takwas da tisa'in). An gina birnin Austin a shekara ta 1835.

Quick facts Suna saboda, Wuri ...
Thumb
Austin.
Remove ads

Hotuna

Manazarta

Loading related searches...

Wikiwand - on

Seamless Wikipedia browsing. On steroids.

Remove ads