Berlin

From Wikipedia, the free encyclopedia

Berlin
Remove ads

Berlin [lafazi : /berlin/] babban birnin ƙasar Jamus ce. A cikin birnin Berlin akwai mutane 3,671,000 a kidayar shekarar 2016. An gina birnin Berlin a ƙarni na sha biyu bayan haifuwan annabi Issa. Michael Müller, shi ne shugaban birnin Berlin.

Quick facts Wuri, Enclave within (en) ...
Remove ads

Hotuna

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
Remove ads

Manazarta

Loading related searches...

Wikiwand - on

Seamless Wikipedia browsing. On steroids.

Remove ads