Bloemfontein

From Wikipedia, the free encyclopedia

Bloemfontein
Remove ads

Bloemfontein birni ne, da ke a ƙasar Afirka ta Kudu. Shi ne ɗaya daga cikin babban biranen uku Afirka ta Kudu (wasu biyu suna Pretoria da Cape Town). Shi ne babban birnin lardin Free State ('Yantacce Jiha). Bloemfontein yana da yawan jama'a 747,431, bisa ga ƙidayar 2011. An gina birnin Bloemfontein a shekara ta 1846.

Quick Facts Suna saboda, Wuri ...
Thumb
Bloemfontein.
Thumb
tashan jirgin kasa
Remove ads

Hotuna

Loading related searches...

Wikiwand - on

Seamless Wikipedia browsing. On steroids.

Remove ads