Champ de Mars
champ de Mars From Wikipedia, the free encyclopedia
Remove ads
Champ de Mars (furucci Faransanci |ʃɑ̃ də maʁs; fassara turanci Field of Mars hausa|Filin Mars) wani babban fili ne na jama'a dake a birnin Paris, ƙasar Faransa, wanda yake nan a arrondissement na bakwai, a tsakanin Eiffel Tower ta bangaren arewa maso yamma da kuma École Militaire daga kudu maso gabas. An sama park din sunan Campus Martius ("Mars Field") a Rome, amatsayin girmamawa ga sunan Latin na ubangijin Romawa na yaƙi.

Métro stations mafi kusa da champ de Mars sune La Motte-Picquet–Grenelle, École Militaire, da kuma Champ de Mars-Tour Eiffel, RER suburban- tashan jirgin ƙasa na zirga-zirga. Tashan da akabar amfani dashi, Champ de Mars ita ma tana nan kusa.

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
Remove ads
Manazarta
Wikiwand - on
Seamless Wikipedia browsing. On steroids.
Remove ads