Gamawa
Karamar hukuma ce a Najeriya From Wikipedia, the free encyclopedia
Remove ads
Gamawa Karamar Hukuma ce a Jihar Bauchi ta Najeriya, tana iyaka da Jihar Yobe a gabas. Hedkwatarta tana cikin garin Gamawa.
Yana da yanki 2,925 km2 da yawan jama'a 2 a ƙidayar 2006.
Kabilun da suka fi yawa a yankin su ne Hausawa, Fulani Fulfulde tare da Kare da ke zaune a gabas.
Lambar gidan waya na yankin ita ce 752.

Remove ads
Nassoshi
Wikiwand - on
Seamless Wikipedia browsing. On steroids.
Remove ads