Garafuni
From Wikipedia, the free encyclopedia
Remove ads
Garafuni (Momordica balsamina), shukace Kuma magani ne, yana maganin Ciwon ciki na yara, garafuni yana da daci sosai sannan gayyen garahuni idan aka zabkashi aka hada da Zuma yana gyara hanta.
Remove ads
Wikiwand - on
Seamless Wikipedia browsing. On steroids.
Remove ads
