Girona FC

From Wikipedia, the free encyclopedia

Girona FC
Remove ads

Kwallon kafa ya zama abin sha'awa a garin 'Girona' wanda yake a kasar sifania a farkon, karni na 20. Babban kulob na farko a cikin birni shine 'Strong Esport' (wanda aka kafa ta a cikin shekarun 1902 a ƙarƙashin sunan asali na FC Gerundense).[1] A cikin shekarar 1920s a Girona akwai sababbin kungiyoyi guda biyu, CE Gironí da UD Girona. Bayan bacewar UD Girona an yanke shawarar kirkiro sabuwar kungiyar kwallon kafa a birnin.[2]

Quick Facts Bayanai, Iri ...
Thumb
hoton birnin girona
Thumb
Kunhiar na murnar zuw.wani mayaki
Thumb
Yan wasan girona a 1930

A ranar 23 ga watan Yulin, shekarar 1930, a gidan cin abinci Norat a La Rambla na garin Girona, kulob din Girona an kafa shi akan rushe Unió Esportiva Girona saboda dalilai na tattalin arziki. A ranar 1 ga watan Agustan shekarar 1930 majalisar birnin ta ba da izini ga kulob din domin ya yi amfani da alamar birnin a kan bajojinsa. An cimma hakan ne sakamakon kokarin masu sha'awar da shugaban kungiyar na farko Albert de Quintana de León da ya jagoranta. Daga baya tawagar ta shiga cikin rukuni na biyu na gasar cin kofin Catalonia. Wasansa na farko a hukumance ya kasance da Colònia Artigas tare da jeri: Florenza, Teixidor, Farró, Flavià, Comas, Corradi, Ferrer, Escuder, Clara, Torrellas da Taradellas.

Remove ads
Loading related searches...

Wikiwand - on

Seamless Wikipedia browsing. On steroids.

Remove ads