Gitega
From Wikipedia, the free encyclopedia
Remove ads
Gitega (lafazi : /gitega/) birni ne, da ke a ƙasar Burundi. Shi ne babban birnin siyasar ƙasar Burundi daga shekara 2019 (zuwa shekarar 2019, babban birnin siyasa Bujumbura ne; Bujumbura babban birnin tattalin arziki ne). Gitega yana da yawan jama'a 135,467, bisa ga jimillar 2020. An gina birnin Gitega a shekara ta 1912.



Remove ads
Wikiwand - on
Seamless Wikipedia browsing. On steroids.
Remove ads