Goa
From Wikipedia, the free encyclopedia
Remove ads
Goa jiha ce, da ke a Yammacin kasar Indiya. Tana da yawan fili kimanin kilomita arabba’i 3,702, da yawan jama’a 1,458,545 (in ji kidayar shekarar, 2011). Jihar tarayyar Indiya ce daga shekara ta 1987. Babban birnin jihar Panaji ne. Birnin mafi girman jihar Vasco da Gama ne. Satya Pal Malik shi ne gwamnan jihar. Jihar Goa tana da iyaka da jihohin biyu: Maharashtra a Arewa, Karnataka a Gabas da Kudu.











Remove ads
Hotuna
- File:India Goa Little Vagator Shiva-Head Cobra
- India Goa Chapora River Boat
- Shri-Mangesh-Temple,Goa
Manazarta
Wikiwand - on
Seamless Wikipedia browsing. On steroids.
Remove ads