Harshe
From Wikipedia, the free encyclopedia
Remove ads
Harshe (yare). Wani manhaji ne da ake amfani da shi wajen isar da sako tsakanin al'umma da ke da alaka da juna ta fuskar al'ada.yare - Harshe (gaba). Wata gaba ce a jikin dan Adam dake cikin baki, ana amfani da shi wajen dandano da kuma motsi yayin furta kalma a lokacin magana.
Wikiwand - on
Seamless Wikipedia browsing. On steroids.
Remove ads