Giwa (Kaduna)

ƙaramar hukuma a Nigeria From Wikipedia, the free encyclopedia

Giwa (Kaduna)
Remove ads

An ƙirƙiro ta ne a ranar 15 ga Satumban shekara ta 1991, da shugaban ƙasa na lokacin kuma babban kwamandan Tarayyar Najeriya Janar Ibrahim Badamasi Babangida GCFR, daga ƙaramar hukumar Igabi ta jihar Kaduna. [2]

Quick facts Wuri, Yawan mutane ...
Thumb
Gari mai sunan Dabba
Thumb
Asibitin giwa
  • Thumb
    tanbarin giwa
    Ƙaramar hukumar Giwa ƙaramar hukuma ce a jihar Kaduna a Najeriya. Hedkwatar ta, tana cikin garin Giwa. Abubakar Lawal ne shugaban ƙaramar hukumar Giwa Wanda yake kai a yanzu.[1]

Tana da yanki na 2,066 km2 da yawan jama'a 286,427 a ƙidayar shekarar 2006.

Tana da unguwanni 11 waɗanda su ne shika, Idasu, Kadaga, Danmahawayi, Kidandan, Galadimawa, Gangara, Giwa, Kakangi, Pan Hauya da kuma yakawada kuma tare da kananan hukumomi 2 na cigaba.[2]

Tana nan a Arewa maso Yamma da Jihar Kaduna.[2] Lambar akwatin gidan waya na ƙaramar hukumar Giwa ita ce 81 it0.[3][3][4]

Remove ads

Tarihi

An ƙirƙiro ta ne a ranar 15 ga Satumban shekarar 1991, a zamanin shugaban ƙasa na Mulkin Soja na, Najeriya Janar Ibrahim Badamasi Babangida GCFR, daga ƙaramar hukumar Igabi ta jihar Kaduna.

Al umma

Tana da faɗin kasa Dayawa 2,066 km2 da yawan jama'a 2 a kidayar shekara ta 2006. Tana da Gundumomi 11 su ne shika, Idasu, Kaɗage, Ɗanmahawayi, Kidandan, Galadimawa, Gangara, Giwa, Kakangi, Panhauya da kuma Yakawada kuma tare da mazaunin Ƴan Majalisar dokokin jihar Kaduna guda 2 Giwa ta Gabas Inda Tpl Adamu Muhammad Shika ke wakilta . da Giwa ta yamma wadda Hon.Umar Auwal Bajimi ke wakilta. Tana nan a Arewa maso Yamma a Najeriya

Lambar akwatin gidan waya na karamar hukumar Giwa ita ce 810.

Remove ads

Ayyukan Tattalin Arziki a Giwa

Baban tattalin arziƙin Al'ummar karamar hukumar Giwa shine Noma da kiwo da Ƴan Kasuwanni, sai ɗai_ɗai kun ma'aikatan Gwamnati.

Akwai kasuwannin mako-mako da ake ci a kasuwar Giwa . Kasuwar Galadimawa da Kasuwar Ɗa'a Wannan kasuwanni suna sayar da kayan gona da Dabbobi iri-iri.,

Jerin unguwanni a hukumar giwa

  • Giwa
  • Danmahawayi
  • Idasu
  • Pan Hauya
  • Galadimawa
  • Kadage
  • Shika
  • Gangara
  • Kakangi
  • Kidandan
  • yakawada[5]

Manazarta.

Loading related searches...

Wikiwand - on

Seamless Wikipedia browsing. On steroids.

Remove ads