Isfahan

From Wikipedia, the free encyclopedia

Isfahan
Remove ads

Isfahan ko Esfahan (da Farsi: اصفهان‎) birni ne, da ke a yankin Isfahan, a ƙasar Iran. Bisa ga ƙidayar jama'a a shekarar 2016, Isfahan tana da yawan jama'a 3,989,070. An gina birnin Isfahan kafin karni na ashirin kafin haihuwar Annabi Issa.

Quick facts Inkiya, Wuri ...
Remove ads

Hotuna

Manazarta

Loading related searches...

Wikiwand - on

Seamless Wikipedia browsing. On steroids.

Remove ads