Lagos
From Wikipedia, the free encyclopedia
Remove ads
Jihar Lagos: jiha ce dake kudu maso yammacin Najeriya, bakin tekun Benin. ta yi iyaka da jihar Ogun daga arewa da gabas da Benin a kudu, sai kuma jamhuriyar Benin daga yamma. Daga 1914 zuwa 1954 yankin ya kasance cikin jihar dake karkashin Gudanarwar Birtaniya a karkashin mulkin Najeriya. Kundin tsarin mulki na 1954 ya samar da Legas ta zama birnin tarayyar Najeriya. (yankin Lagos yanada fadin kasa murabba'in kilomita 70).
Birnin Lagos jam'iar lagas Mobolaji train station in Lagos State Gwanjun legos wanda yan arewa ke siye logas jahar Birnin Lagos (birni)
- Lagos (jiha)



Remove ads
Wikiwand - on
Seamless Wikipedia browsing. On steroids.
Remove ads