Maputo
From Wikipedia, the free encyclopedia
Remove ads
Maputo (tsohon sunansa Lourenço Marques ne, kafin shekarar 1976) birni ne, da ke a ƙasar Mozambik. Shi ne babban birnin Mozambik. Maputo tana da yawan jama'a 1,101,170, bisa ga ƙidayar 2017. An gina birnin Maputo a shekara ta 1781.


Remove ads

Remove ads
Hotuna
- Maputo
- Gadar Maputo-Katembe daga arewa maso gabas; Yuli 2018
- Maputo
- Tutar birnin
- Daga cikin filin jirgin Sama na birnin
- Mozambique Traditional Mansion
- Wani Kwale-kwale a Kogi
Wikiwand - on
Seamless Wikipedia browsing. On steroids.
Remove ads