Mumbai

From Wikipedia, the free encyclopedia

Mumbai
Remove ads

Mumbai ko Bombay birni ne, da ke a jihar Maharashtra, a ƙasar Indiya. Shi ne babban birnin jihar Maharashtra. Bisa ga ƙidayar jama'a a shekarar 2011, jimilar mutane 21,357,000 (miliyan ashirin da ɗaya da dubu dari uku da hamsin da bakwai). An gina birnin Mumbai a karni na sha shida bayan haifuwan annabi Issa.

Quick facts Suna saboda, Wuri ...
Thumb
Mumbai.

rnin Mumbai ya shahara da kasuwanci da hada-hada ta yadda ya zama birni mafi shahara a kasar Indiya gabaki daya.i

Remove ads

Hotuna

Manazarta

Loading related searches...

Wikiwand - on

Seamless Wikipedia browsing. On steroids.

Remove ads