Nasarawa (Kano)

ƙaramar hukuma ce a jihar Kano, Najeriya. From Wikipedia, the free encyclopedia

Nasarawa (Kano)
Remove ads

[1]Nasarawa Ƙaramar hukuma ce a Jihar Kano, Nijeriya. Tana ɗaya daga cikin manyan birane na Jihar Kano, sannan kuma Nasarawa na ɗaya daga cikin manyan gurare masu tarin ma'aikatun gwamnatin Jihar Kano. Cibiyar karamar hukumar Nasarawa na nan a garin Bompai, Kano.[2][3][4][5][6][7][8]

Quick facts Wuri, Yawan mutane ...
Thumb
Thumb
Bikin sallahhawan nasarawa
Thumb
Thumb
Hawan_nasarawa_3
Fayil:Hawan nasarawa1.jpg
Hawan_nasarawa_1

Ƙaramar hukumar Nasarawa na da girman kimanin 34 km2 tare da yawan jama'a mutum 678,669 dangane da kidayar shekara ta 2006. Tana da lamban wasika kamar haka 700.[9][10][11][12]

Remove ads

Wurare

Thumb
MURITALA_MOHAMED_LIBRARY_KANO_02
Thumb
MURITALA_MOHAMED_LIBRARY_KANO_01
Thumb
Kofar Nasarawa -Birnin Kano Bikin sallag

Ƙofan Nasarawa kofa ce da ke ɗauke da wurare kamar Gadar Nasarawa wacce tsohon gwamna kano kuma sanata Dr Rabiu Musa Kwankwaso ya kashe miliyoyin nairori wajen ginata.[13]

Manazarta

Loading related searches...

Wikiwand - on

Seamless Wikipedia browsing. On steroids.

Remove ads