New Delhi
From Wikipedia, the free encyclopedia
Remove ads
New Delhi (da Hausa: Sabon Delhi) babban birnin kasar Indiya ce. Bisa ga ƙidayar jama'a a shekarar 2016, jimillar mutane 26,454,000 (miliyan ashirin da shida da dubu dari huɗu da hamsin da huɗu ). An gina birnin New Delhi a shekara ta 1911.jerin shugabannin kasashen Indiya
Remove ads
Hotuna
- Wurin shakatawa na Connaught, New Delhi
- New Delhi
- New Delhi, 1857
- Dakunan kwana a Jami'ar Delhi
- Gine-ginen kasuwanci a New Delhi
- Rajpath, New Delhi, 2016
Manazarta
Wikiwand - on
Seamless Wikipedia browsing. On steroids.
Remove ads