Perth

From Wikipedia, the free encyclopedia

Perth
Remove ads

Perth birni ne, da ke a ƙasar Asturaliya. Perth yana da yawan jama'a 2,043,138, bisa ga jimillar 2017. An gina birnin Perth a shekarar 1829 bayan haihuwan annabi Issa.

Quick facts Suna saboda, Wuri ...
Thumb
Perth.
Remove ads

Hotuna

Loading related searches...

Wikiwand - on

Seamless Wikipedia browsing. On steroids.

Remove ads