Philadelphia

From Wikipedia, the free encyclopedia

Philadelphia
Remove ads

Philadelphia ko Filadelfiya (lafazi: /filadelfiya/) birni ce, da ke a jihar Fensilfaniya, a ƙasar Tarayyar Amurka. Bisa ga ƙidayar jama'a a shekarar 2016, jimilar mutane 1,567,872 (miliyan ɗaya da dubu dari biyar da sittin da bakwai da dari takwas da saba'in da biyu). An Kuma gina birnin Philadelphia a shekara ta 1682.

Quick Facts Inkiya, Suna saboda ...
Thumb
Philadelphia.
Thumb
Philadelphia
Remove ads

Hotuna

Manazarta

Loading related searches...

Wikiwand - on

Seamless Wikipedia browsing. On steroids.

Remove ads