Royal Air Maroc
Kamfanin jirgin sama ne a kasar Morocco From Wikipedia, the free encyclopedia
Remove ads
Royal Air Maroc kamfanin zirga-zirgar jirgin sama ne mai mazauni a birnin Casablanca, a ƙasar Moroko. An kafa kamfanin a shekarar ta 1957. Yana da jirage sama sittin, daga kamfanonin ATR, Boeing da Embraer.


Remove ads
Manazarta
Wikiwand - on
Seamless Wikipedia browsing. On steroids.
Remove ads