Shura
Gidauniyan zaban khalifa From Wikipedia, the free encyclopedia
Remove ads
Shura gidauniyace dake tattaunawa akan al'amarin waya can-canta daya zama Amir al-Mu'minin , manyan wakilan musulunci ne ke zama domin tattaunawa akan zaban. bayan an zaba sai suyi Mubaya'a, wato marabus.
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.

Manazarta
Wikiwand - on
Seamless Wikipedia browsing. On steroids.
Remove ads