Sophie Poser

From Wikipedia, the free encyclopedia

Remove ads

Sophie Poser née Krauel (an haife ta ranar 2 ga watan Maris, 1985) tsohuwar ' yar wasan Jamusanci ce da ta taka rawa a fagen tsalle .

Quick facts Rayuwa, Haihuwa ...
Remove ads

Rayuwa

Ta auri saurayinta mai suna Florian Poser a cikin Mayun shekarar 2013, yana takara a decathlon kuma sun haifi ɗa tare a cikin watan Disambar shekarar.

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.

Manazarta

Loading related searches...

Wikiwand - on

Seamless Wikipedia browsing. On steroids.

Remove ads