Synagogue Church building collapse

From Wikipedia, the free encyclopedia

Remove ads

Synagogue Church building collapse wani lamari ne mai ban tausayi wanda ya faru a ranar 12 ga Satumba, 2014. A ranar ne wani masaukin baki ya rufta a unguwar SCOAN da ke Legas, inda aka kashe akalla mutane 115, 84 daga cikinsu 'yan kasar Afirka ta Kudu ne.

Quick facts Bayanai, Kwanan wata ...

Babban limamin cocin, T. B. Joshua ya ce ya yi hasashen lamarin makonni uku kafin faruwar lamarin. Shi ma wani Fasto dan Najeriya, Isaiah Ogedegbe ya ce ya yi hasashen lamarin watanni takwas kafin faruwar lamarin.

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
Remove ads
Loading related searches...

Wikiwand - on

Seamless Wikipedia browsing. On steroids.

Remove ads