Ulama'u
From Wikipedia, the free encyclopedia
Remove ads
ʿĀlim, Masani, larabci عالم "scholar", fassara "wanda yasani",da yawa Ulama'u, Masana (lafazi|ˈuːləˌmɑːu; larabci| علماء |ʿUlamāʾu| [1] ga mace: alimah [guda daya] da uluma [da yawa]),[2] su ne masu jagorancin Al’umma da isarwa da kuma fassara Ilimin addini, na sanin Musulunci da dokokinsa.[2]


A sunnah, ulama masu Ilimi ne da suka samu horo a cikin jimi'o'i da ake kira (madrasa). Al Qur'an, sunnah (ingantattun hadisai), qiyasi (analogical reasoning, for Sunni Islam) ko 'aql ("dialectical reasoning", ga masu bin Shi'a), ijma (ittafakin malamai) su ne tsatson da ake samo Dokokin Musulunci.[3]
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
Remove ads
Manazarta
Wikiwand - on
Seamless Wikipedia browsing. On steroids.
Remove ads