Yaounde

Babban birnin Ƙasar Kamaru From Wikipedia, the free encyclopedia

Yaounde
Remove ads

Yaounde ko Yaoundé birni ne, da ke a ƙasar Kameru. Shi ne babban birnin kasar Kameru. Yaounde tana da yawan jama'a 2,600,000, bisa ga jimillar 2017. An gina birnin Yaounde a ƙarshen karni na sha tara kafin haifuwan annabi Issa.

Quick facts Wuri, Babban birnin ...
Thumb
Yaounde.
Remove ads

Hotuna

Loading related searches...

Wikiwand - on

Seamless Wikipedia browsing. On steroids.

Remove ads