Harara

From Wiktionary, the free dictionary

Remove ads

Harara ko hararen mutum da Turanci (glare).

Misalai

  • Malam yayi harara a aji.
  • Danladi ya Harara Dan Audu

Karin Magana

  • Aikin banza Harara a duhu

Wikiwand - on

Seamless Wikipedia browsing. On steroids.

Remove ads