Tsaga
From Wiktionary, the free dictionary
Remove ads
Hausa
bayani
- nanufin yanka ɗan ƙarami ko wanda zai raba tsakanin abu zuwa gida biyu.
- anacewa tsaga da nufin Bille
Kalmomin masu alaƙa
Misali
- Tsaga mai kyau zakayi.
- Sun tsaga mishi fuska
Wikiwand - on
Seamless Wikipedia browsing. On steroids.
Remove ads