No coordinates found
Hamadou Djibo Issaka
Hamadou Djibo Issaka ɗan wasan Nijar ne. Gwarzon ɗan wasan ninƙaya, Djibo Issaka ya samu horo a matsayin ɗan wasan tseren kwale-kwale na maza a gasar Olympics ta bazara ta 2012 a birnin Landan don ɗaukar matakin ci gaban da kwamitin wasannin Olympic na ƙasa da ƙasa ya baiwa hukumar ta Nijar.
Read article