No coordinates found
Kamil Idris
Kamil Eltayeb Idris ɗan asalin kasar Sudan ne, masani kuma ma'aikacin ƙasa da ƙasa. Ya kasance Darakta Janar na Kungiyar Kare Hakkin Dan Adam ta Duniya (WIPO) daga watan Nuwambar shekara ta 1997 zuwa watan Satumbar shekara ta 2008. Ya kuma kasance shugaban gamayyar kungiyoyin kasashen duniya don karɓar sabbin nau'ukan tsare-tsare (UPOV). Idris ya yi murabus daga mukaminsa na shugaban WIPO, a cikin "zargin da ake masa na yaudarar WIPO game da shekarunsa".
Read article