Alban Sabah
From Wikipedia, the free encyclopedia
Alban Sabah (an haife shi a ranar 22 ga watan Yuni 1992) ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Togo[1] wanda ke taka leda a matsayin ɗan wasa mai tsaron baya ga ƙungiyar rukuni ta 4 na Jamus FSV Frankfurt.[2] Yana kuma rike da shaidar zama dan kasar Jamus.
Quick Facts Rayuwa, Haihuwa ...
Alban Sabah | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Haihuwa | Kpalimé (en) , 22 ga Yuni, 1992 (31 shekaru) | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
ƙasa | Jamus | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Karatu | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Harsuna | Jamusanci | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Muƙami ko ƙwarewa | Mai buga baya |
Kulle