Ali Abul Hassan Sulaiman
From Wikipedia, the free encyclopedia
Tan Sri Dato" Seri Ali Abul bin Hassan Sulaiman (3 ga Afrilu 1941 - 25 ga Maris 2013) tsohon gwamnan Babban Bankin Malaysia ne .
Quick Facts Rayuwa, Haihuwa ...
Ali Abul Hassan Sulaiman | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Penang (en) , 3 ga Afirilu, 1941 |
Mutuwa | 25 ga Maris, 2013 |
Yanayin mutuwa | (Ciwon daji na prostate) |
Sana'a | |
Imani | |
Addini | Musulunci |
Kulle
== Mutuwa == Ya mutu a ranar 25 ga Maris 2013 yana da shekaru 71 saboda matsalolin zuciya da ciwon daji.[1][2]