Aliou Badji
From Wikipedia, the free encyclopedia
Aliou Badji (an haife shi a ranar 10 ga watan Oktoban shekara ta 1997) ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne ɗan ƙasar Senegal wanda ke buga wasan gaba a ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Bordeaux ta Faransa a matsayin aro daga ƙungiyar Ligue 1 Amiens.[1]
Quick Facts Rayuwa, Haihuwa ...
Aliou Badji | |||||||||||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||||||||||
Haihuwa | Senegal, 10 Oktoba 1997 (26 shekaru) | ||||||||||||||||||||||||||
ƙasa | Senegal | ||||||||||||||||||||||||||
Karatu | |||||||||||||||||||||||||||
Harsuna | Faransanci | ||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||||||
Muƙami ko ƙwarewa | Ataka |
Kulle