Ansu Fati
From Wikipedia, the free encyclopedia
Anssumane "Ansu" Fati Vieira ya kasance ɗan Espaniya ne,mai sana'ar ƙwallon ƙafa wanda a halin yanzu yake taka leda a matsayin ɗan'wasan gaba na La Liga kulob F.C. Barcelona da kuma ƙungiyar tawagar kasar Spaniya.[1].
Quick Facts Rayuwa, Haihuwa ...
Ansu Fati | |||||||||||||||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||||||||||||||
Haihuwa | Bisau, 31 Oktoba 2002 (21 shekaru) | ||||||||||||||||||||||||||||||
ƙasa |
Ispaniya Guinea-Bissau | ||||||||||||||||||||||||||||||
Mazauni | Herrera (en) | ||||||||||||||||||||||||||||||
Karatu | |||||||||||||||||||||||||||||||
Harsuna |
Portuguese language Yaren Sifen Catalan (en) | ||||||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||||||||||
Muƙami ko ƙwarewa | wing half (en) | ||||||||||||||||||||||||||||||
Lamban wasa | 31 | ||||||||||||||||||||||||||||||
Tsayi | 178 cm | ||||||||||||||||||||||||||||||
Imani | |||||||||||||||||||||||||||||||
Addini | Musulunci | ||||||||||||||||||||||||||||||
IMDb | nm11577159 |
Kulle
An haife shi a kasar Guinea-Bissau amma yana wakiltar Spain a gasar ƙwallo ta duniya. Ana masa kallon daya daga cikin gwanayen ƙwallon ƙafa mafi ƙayatarwa a Spain, kuma daya daga cikin fitattun 'yan wasan matasa a duniya.