Charles Acolatse
From Wikipedia, the free encyclopedia
Charles Benoit Koffi Acolatse (an haife shi a ranar 5 ga watan Mayu 1995), wanda aka fi sani da Charles Acolatse, ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne ɗan ƙasar Togo haifaffen Faransa wanda ke taka leda a matsayin ɗan wasan tsakiya a kulob ɗin Dacia Unirea Brăila. [1]
Quick Facts Rayuwa, Haihuwa ...
Charles Acolatse | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Haihuwa | Faris, 5 Mayu 1995 (28 shekaru) | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
ƙasa | Faransa | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Karatu | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Harsuna | Faransanci | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Muƙami ko ƙwarewa | Mai buga tsakiya |
Kulle