Daniel Amartey
From Wikipedia, the free encyclopedia
Daniel Amartey (an haife shi a ranar 21 ga watan Disamba a shekara ta alif 1994) ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne ɗan ƙasar Ghana wanda ke taka leda a matsayin mai tsaron baya ko kuma ɗan tsakiya ga ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Leicester City da ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Ghana.
Quick Facts Rayuwa, Haihuwa ...
Kulle
Ya kammala karatun digiri a makarantar matasa na International Allies, Amartey ya kuma taka leda a Djurgården da Copenhagen kafin ya koma Leicester City a shekarar ( 2016).[1][2]