Gunduma ta 9 na Paris
From Wikipedia, the free encyclopedia
Gunduma ta 9 na Paris ( IX e arrondissement ) tana ɗaya daga cikin gundumomi 20 na babban birnin Faransa. Ana kiran wannan yanki da neuvième ( [nœvjɛm] ; "na tara") a harshen Faransanci.
Quick Facts Wuri, Yawan mutane ...
Gunduma ta 9 na Paris | |||||
---|---|---|---|---|---|
| |||||
| |||||
Wuri | |||||
| |||||
Ƴantacciyar ƙasa | Faransa | ||||
Administrative territorial entity of France (en) | Metropolitan France (en) | ||||
Region of France (en) | Île-de-France (en) | ||||
Department of France (en) | Seine (en) | ||||
Territorial collectivity of France with special status (en) | Faris | ||||
Yawan mutane | |||||
Faɗi | 58,951 (2021) | ||||
• Yawan mutane | 27,041.74 mazaunan/km² | ||||
Labarin ƙasa | |||||
Yawan fili | 2.18 km² | ||||
Sun raba iyaka da | |||||
Bayanan tarihi | |||||
Mabiyi | former 1st arrondissement of Paris (en) , former 2nd arrondissement of Paris (en) da former 3rd arrondissement of Paris (en) | ||||
Ƙirƙira | 1860 | ||||
Tsarin Siyasa | |||||
• Gwamna | Delphine Bürkli (en) (2014) | ||||
Bayanan Tuntuɓa | |||||
Lambar aika saƙo | 75009 | ||||
Wasu abun | |||||
| |||||
Yanar gizo | mairie09.paris.fr | ||||
Kulle
Gundumar wanda ake kira da Opéra, na nan a gefen dama ga Kogin Seine. Ta ƙunshi wurare daban daban na al'adu, tarihi, da wuraren fasaha, ciki har da Palais Garnier, gida ga Paris Opera, Boulevard Haussmann, da kuma manyan ɗakunan ajiya na Galeries Lafayette da Printemps. Wurin yana dauke da gidajen wasan kwaikwayo da dama wanda suka haɗa da Folie Bergères, Théatre Mogador da Théatre de Paris.[1] Tare da sauran gundumomi na 2 da na 8, suna kaddamar da cibiyar kasuwanci na Paris, dake kusa da Opéra .