Rami Kaib
From Wikipedia, the free encyclopedia
Rami Kaib (Larabci: رامي كعيب; an haife shi a ranar 8 ga watan Mayu 1997) ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne ɗan Tunisiya wanda ke taka leda a matsayin mai tsaron baya ga kulob din SC Heerenveen na Holland.[1] [2]
Quick Facts Rayuwa, Haihuwa ...
Rami Kaib | |||||||||||||||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||||||||||||||
Haihuwa | Sweden, 8 Mayu 1997 (26 shekaru) | ||||||||||||||||||||||||||||||
ƙasa | Sweden | ||||||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||||||||||
Muƙami ko ƙwarewa | Mai buga baya | ||||||||||||||||||||||||||||||
Tsayi | 1.78 m |
Kulle