Abeokuta
From Wikipedia, the free encyclopedia
Abeokuta Birni ne, da ke a jihar Ogun, a ƙasar Najeriya. Shi ne babban birnin jihar Ogun. Birnin na nan a kudancin rafin Ogun, a wani yanki dake da duwatsu da manyan itace na Savanna.[1] Birnin na da nisan kilomitoci 77 (48 mi) daga arewacin Legas ta titin jirgin kasa, ko kuma nisa 130km (81 mi) ta ruwa. Bisa ga ƙidayar jama'a a shekarar 2006, jimillar mutane 451,607 ne.
Quick Facts Wuri, Babban birnin ...
Abeokuta | ||||
---|---|---|---|---|
| ||||
| ||||
Wuri | ||||
| ||||
Ƴantacciyar ƙasa | Najeriya | |||
Jiha | Ogun | |||
Babban birnin | ||||
Yawan mutane | ||||
Faɗi | 888,924 (2012) | |||
• Yawan mutane | 1,011.29 mazaunan/km² | |||
Harshen gwamnati | Yarbanci | |||
Labarin ƙasa | ||||
Bangare na | Ogun | |||
Yawan fili | 879 km² | |||
Wuri a ina ko kusa da wace teku | Kogin Ogun | |||
Altitude (en) | 66 m | |||
Bayanan tarihi | ||||
Ƙirƙira | 1825 | |||
Bayanan Tuntuɓa | ||||
Kasancewa a yanki na lokaci |
Kulle