Abida Parveen
Mawakiya a Pakistan / From Wikipedia, the free encyclopedia
Abida Parveen (An haifeta ranar 20 ga watan Fabrairu shekara ta 1954),[1] yar kasar Pakistan ce, yar darika ce, kuma mawaƙiya. Ita ce kuma take yin zane da gano sabbin hanyoyin kasuwanci. Abida Praveen tana ɗaya daga cikin mawaƙan da ake biyan su kuɗi sosai a Pakistan.[2] Kiɗanta da kida sun sami kyaututtaka masu yawa, kuma ana kiranta da suna 'Sarauniyar Sufi music'.
Quick Facts Rayuwa, Haihuwa ...
Abida Parveen | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Larkana (en) , 20 ga Faburairu, 1954 (70 shekaru) |
ƙasa | Pakistan |
Karatu | |
Harsuna |
Harshen Punjab Urdu |
Sana'a | |
Sana'a | sufi singer (en) da recording artist (en) |
Kyaututtuka | |
Artistic movement | Sufi music (en) |
Kayan kida | murya |
Imani | |
Addini |
Musulunci Sufiyya |
IMDb | nm5052650 |
Kulle